Loading...
Addu'ar Karɓar Aiki (Baqara)
Language: Hausa
رَبَّنَا تَقَبَّلْ مِنَّا ۖ إِنَّكَ أَنتَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ
Rabbanaa taqabbal minnaa innaka Antas-Samee'ul-'Aleem.
Ya Ubangijinmu, Ka karɓa daga gare mu. Lallai Kai ne Mai ji, Masani.
Reference: Suratul Baqarah 2:127