Loading...
Language: Hausa
رَبِّ اجْعَلْنِي مُقِيمَ الصَّلَاةِ وَمِن ذُرِّيَّتِي ۚ رَبَّنَا وَتَقَبَّلْ دُعَاءِ
Rabbij-'alnee muqeemas-Salaati wa min zurriyyatee Rabbanaa wa taqabbal du'aaa'.
Ya Ubangijina, Ka sanya ni mai tsayar da sallah, da (wasu) daga cikin zuriyata. Ya Ubangijinmu, kuma Ka karɓi addu'ata.
Reference: Suratul Ibrahim 14:40