Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا هَبْ لَنَا مِنْ أَزْوَاجِنَا وَذُرِّيَّاتِنَا قُرَّةَ أَعْيُنٍ وَاجْعَلْنَا لِلْمُتَّقِينَ إِمَامًا
Rabbanaa hab lanaa min azwaajinaa wa zurriyyaatinaa qurrata a'yunin waj'alnaa lil-muttaqeena imaamaa.
Ya Ubangijinmu, Ka azurta mu daga matanmu da zuriyarmu abin da zai zama sanyin idanu (farinciki), kuma Ka sanya mu shugabanni ga masu tsoron Allah.
Reference: Suratul Furqan 25:74