Loading...
Language: Hausa
لَئِنْ أَنجَيْتَنَا مِنْ هَٰذِهِ لَنَكُونَنَّ مِنَ الشَّاكِرِينَ
La'in anjaitanaa min haazihee lanakoonanna minash-shaakireen.
Idan Ka tserar da mu daga wannan (bala'i), lallai za mu kasance daga cikin masu godiya.
Reference: Suratul Yunus 10:22