Loading...
Addu'ar Iyaye (Isra)
Language: Hausa
رَّبِّ ارْحَمْهُمَا كَمَا رَبَّيَانِي صَغِيرًا
Rabbir-hamhumaa kamaa rabbayaanee sagheeraa.
Ya Ubangijina, Ka yi musu rahama (iyayena) kamar yadda suka rene ni ina ƙarami.
Reference: Suratul Isra 17:24