Loading...
Language: Hausa
فَافْتَحْ بَيْنِي وَبَيْنَهُمْ فَتْحًا وَنَجِّنِي وَمَن مَّعِيَ مِنَ الْمُؤْمِنِينَ
Faftah bainee wa bainahum fat-han wa najjinee wa man ma'iya minal-mu'mineen.
Saboda haka Ka yi hukunci tsakanina da su, hukunci (na gaskiya), kuma Ka tserar da ni da wanda yake tare da ni na muminai.
Reference: Suratul Shu'ara 26:118