Loading...
Language: Hausa
رَبَّنَا وَأَدْخِلْهُمْ جَنَّاتِ عَدْنٍ الَّتِي وَعَدتَّهُمْ وَمَن صَلَحَ مِنْ آبَائِهِمْ وَأَزْوَاجِهِمْ وَذُرِّيَّاتِهِمْ ۚ إِنَّكَ أَنتَ الْعَزِيزُ الْحَكِيمُ
Rabbanaa wa adkhilhum jannaati 'adninil-latee wa'adtahum wa man salaha min aabaaa'ihim wa azwaajihim wa zurriyyaatihim; innaka Antal-'Azeezul-Hakeem.
Ya Ubangijinmu, kuma Ka shigar da su Gidajen Aljanna na din-din-din wanda Ka yi musu alƙawari, da wanda ya kyautata daga iyayensu da matansu da zuriyarsu. Lallai Kai ne Mabuwayi, Mai hikima.
Reference: Suratul Ghafir 40:8