Loading...
Language: Hausa
وَقِهِمُ السَّيِّئَاتِ ۚ وَمَن تَقِ السَّيِّئَاتِ يَوْمَئِذٍ فَقَدْ رَحِمْتَهُ ۚ وَذَٰلِكَ هُوَ الْفَوْزُ الْعَظِيمُ
Wa qihimus-sayyi-aat; wa man taqis-sayyi-aati Yawma'izin faqad rahimtah; wa zaalika huwal-fawzul-'azeem.
Kuma Ka kare su daga munanan ayyuka (da sakamakonsu). Kuma wanda Ka kare daga munanan ayyuka a ranar nan, to haƙiƙa Ka yi masa rahama. Kuma wancan shi ne rabo mai girma.
Reference: Suratul Ghafir 40:9