Loading...
Language: Hausa
رَبِّ ابْنِ لِي عِندَكَ بَيْتًا فِي الْجَنَّةِ
Rabbib-ni lee 'indaka baitan fil-Jannati.
Ya Ubangijina, Ka gina mini gida a wurinKa a cikin Aljanna, kuma Ka tserar da ni daga Fir'auna da aikinsa, kuma Ka tserar da ni daga mutane azzalumai.
Reference: Suratul Tahrim 66:11