Loading...
Addu'ar Nuhu akan Kafirai (Nuhu)
Language: Hausa
رَّبِّ لَا تَذَرْ عَلَى الْأَرْضِ مِنَ الْكَافِرِينَ دَيَّارًا
Rabbi laa tazar 'alal-ardi minal-kaafireena dayyaaraa.
Ya Ubangijina, kada Ka bar wani mazaunin kasa daga cikin kafirai (a raye).
Reference: Suratul Nuh 71:26