Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي عَبْدُكَ وَابْنُ عَبْدِكَ وَابْنُ أَمَتِكَ، نَاصِيَتِي بِيَدِكَ، مَاضٍ فِيَّ حُكْمُكَ، عَدْلٌ فِيَّ قَضَاؤُكَ، أَسْأَلُكَ بِكُلِّ اسْمٍ هُوَ لَكَ، سَمَّيْتَ بِهِ نَفْسَكَ، أَوْ أَنْزَلْتَهُ فِي كِتَبِكَ، أَوْ عَلَّمْتَهُ أَحَدًا مِنْ خَلْقِكَ، أَوِ اسْتَأْثَرْتَ بِهِ فِي عِلْمِ الْغَيْبِ عِنْدَكَ، أَنْ تَجْعَلَ الْقُرْآنَ رَبِيْعَ قَلْبِي، وَنُوْرَ بَصَرِيْ (وَنُورَ صَدْرِي)، وَجَلَاءَ حُزْنِيْ، وَذَهَابَ هَمِّيْ
Allaahumma 'innee 'abduka, wabnu 'abdika, wabnu 'amatika, naasiyatee biyadika, maadhin fiyya hukmuka, 'adlun fiyya qadhaa'uka, 'as'aluka bikulli ismin huwa laka, sammayta bihi nafsaka, 'aw 'anzaltahu fee kitaabika, 'aw 'allamtahu 'ahadan min khalqika, 'aw ista'tharta bihi fee 'ilmil-ghaybi 'indaka, 'an taj'alal-Qur'aana rabee'a qalbee, wa noora basaree (in another narration it is 'sadree' instead of 'basaree'), wa jalaa'a huznee, wa dhahaaba hammee
Ya Allah, lallai ni bawanKa ne, ɗan bawanKa, ɗan baiwarKa. Makiyata tana hannunKa (Kana yadda Ka so da ni). HukuncinKa zartacce ne a kaina, kuma ƙaddararKa adalci ce a gare ni. Ina roƙonKa da dukkan sunan da yake naKa ne, wanda Ka ambaci kanKa da shi, ko Ka saukar da shi a cikin LittafinKa, ko Ka sanar da shi ga wani daga halittarKa, ko Ka ve shi a cikin ilimin gaibi a wurinKa: Ka sanya Alƙur'ani ya zama nishadin zuciyata, da hasken ƙirjina, da yaye baƙin cikina, da tafiyar da damuwata.
Reference: [1] Ahmad 1/391, kuma Al-Albani ya nuna shi a matsayin sahihi a cikin Sahihah 1/337 [2] Sahih Ibn Hibban 3/253