Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ بِأَنَّ لَكَ الْحَمْدَ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ الْمَنَّانُ بَدِيعُ السَّمَاوَاتِ وَالْأَرْضِ، يَا ذَا الْجَلَالِ وَالْإِكْرَامِ، يَا حَيُّ يَا قَيُّومُ، إِنِّي أَسْأَلُكَ
Allaahumma inni as'aluka bi-anna lakal-hamda, laa ilaaha illaa antal-mannaanu badi'us-samaawaati wal-ardi, yaa dhal-jalaali wal-ikraam! Yaa ‘hayyu yaa qayyum inni as aluk
Ya Allah, ina roƙonKa saboda godiya ta tabbata a gare Ka (Kai kaɗai). Babu abin bautawa sai Kai, Mai yawan kyauta, Mahaliccin sammai da ƙasa, Ya Mai girma da ɗaukaka! Ya Rayayye, Ya Mai tsayuwa da Kansa (Mai gudanar da halittu). Ina roƙonKa.
Reference: Sahih (Albani). Nasai: 1300