Loading...
Hadisi game da Ramadan (Addu'ar Buɗe Baki)
Language: Hausa
An ruwaito daga Abdullah bin ‘Amr bin ‘As (RA) cewa Manzon Allah (ﷺ) ya ce: “Lokacin da mai azumi ya buɗe baki, addu’arsa ba ta dawowa (ana karɓa).”
Reference: Ibn Hajar (Hasan). Al-Futuhaatur Rabbaniyyah 4/342