Loading...
Language: Hausa
وَإِلَهُكُمْ إِلَهٌ وَاحِدٌ لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الرَّحْمَنُ الرَّحِيمُ
Wa ilaahukum ilaahun wa-hidun laa ilaaha illaa huwar-rahmaanur raheem
Kuma abin bautawarku, abin bautawa ne guda ɗaya. Babu abin bautawa (da gaskiya) sai Shi, Mai rahama, Mai jin ƙai.
Reference: Sunan Abu Dawud: 1496