Loading...
Language: Hausa
الم. اَللَّهُ لَا إِلَهَ إِلَّا هُوَ الْحَيُّ الْقَيُّومُ
Alif-Lam-Mim. Allahu Laa ilaaha illaa Huwa Al-Haiyyul-Qaiyyum
Alif Lam Mim. Allah, babu abin bautawa da gaskiya sai Shi, Rayayye, Mai tsayuwa da Kansa.
Reference: Sunan Abu Dawud: 1496