Loading...
Language: Hausa
Allah Ya ce:
رَبَّنَا ظَلَمْنَا أَنفُسَنَا وَإِن لَّمْ تَغْفِرْ لَنَا وَتَرْحَمْنَا لَنَكُونَنَّ مِنَ الْخَاسِرِينَ
Rabbanaa zalamnaaa anfusanaa wa il-lam taghfir lanaa wa tarhamnaa lanakoonanna minal-khaasireen.
Ya Ubangijinmu, mun zalunci kawunanmu, kuma idan ba Ka gafarta mana ba, kuma Ka yi mana rahama, haƙiƙa za mu kasance daga cikin masu hasara.
Reference: Suratul A'raf 7:23