Loading...
Language: Hausa
Allah Ya ce:
لَا إِلَـٰهَ إِلَّا أَنتَ سُبْحَانَكَ إِنِّي كُنتُ مِنَ الظَّالِمِينَ
Laaa ilaaha illaa Anta Subhaanaka innee kuntu minaz-zaalimeen.
Babu abin bautawa sai Kai, tsarki ya tabbata a gare Ka. Lallai ni, na kasance daga cikin azzalumai.
Reference: Suratul Anbiya 21:87