Loading...
Language: Hausa
Allah Ya ce:
رَبِّ هَبْ لِي مِن لَّدُنكَ ذُرِّيَّةً طَيِّبَةً ۖ إِنَّكَ سَمِيعُ الدُّعَاءِ
Rabbi hab lee mil-ladunka zurriyyatan tayyibatan innaka Samee'ud-du'aaa'.
Ya Ubangijina, Ka ba ni zuriya mai tsarki daga gare Ka. Lallai Kai ne Mai jin addu'a.
Reference: Suratul Ali Imran 3:38