Loading...
Language: Hausa
Allah Ya ce:
رَبِّ لَا تَذَرْنِي فَرْدًا وَأَنتَ خَيْرُ الْوَارِثِينَ
Rabbi laa tazarnee fardan wa Anta Khairul-waaritheen.
Ya Ubangijina, kada Ka bar ni ni kaɗai (ba tare da magaji ba), kuma Kai ne Mafi alherin masu gado.
Reference: Suratul Anbiya 21:89