Loading...
Language: Hausa
Addu'ar da Annabi (SAW) ya fi yawan yi ita ce:
اَللَّهُمَّ آتِنَا فِي الدُّنْيَا حَسَنَةً وَفِي الْآخِرَةِ حَسَنَةً وَقِنَا عَذَابَ النَّارِ
Allaahumma aatinaa fid-dunyaa hasanatan, wa fil-aakhirati hasanatan, wa qinaa ‘adhaaban-Naar
Ya Allah! Ka ba mu kyakkyawa a duniya, da kyakkyawa a Lahira, kuma Ka tsare mu daga azabar Wuta.
Reference: Muslim: 2690