Loading...
Language: Hausa
Anas Ibn Malik (RA) ya ruwaito: Manzon Allah (SAW), ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْعَجْزِ وَالْكَسَلِ وَالْجُبْنِ وَالْهَرَمِ، وَالْبُخْلِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ وَمِنْ فِتْنَةِ الْمَحْيَا وَالْمَمَاتِ
Allaahumma inni A‛oodhu bika minal-'ajzi, wal-kasali, wal-jubni, wal-harami, wal-bukhli, wa A‛oodhu bika min 'adhaabil-qabr, wa min fitnatil-mahyaa wal-mamaat
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga gazawa, da kasala, da tsoro, da tsufan wulakanci, da rowa, kuma ina neman tsarinKa daga azabar kabari da fitinar rayuwa da mutuwa.
Reference: Bukhari: 6367, Muslim: 2706