Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْعَجْزِ وَالْكَسَلِ وَالْجُبْنِ وَالْبُخْلِ وَالْهَرَمِ وَعَذَابِ الْقَبْرِ، اَللَّهُمَّ آتِ نَفْسِيْ تَقْوَاهَا وَزَكِّهَا أَنْتَ خَيْرُ مَنْ زَكَّاهَا أَنْتَ وَلِيُّهَا وَمَوْلَاهَا، اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ عِلْمٍ لَا يَنْفَعُ وَمِنْ قَلْبٍ لَا يَخْشَعُ وَمِنْ نَفْسٍ لَا تَشْبَعُ وَمِنْ دَعْوَةٍ لَا يُسْتَجَابُ لَهَا
Allaahumma innee a‛oodhu bika minal-‛ajzi wal-kasali, wal-jubni wal-bukhli, wal-harami wa ‛adhaabil-qabr, Allaahumma aati nafsee taqwaahaa wa zakkihaa anta khairu man zakkaahaa anta waliyuhaa wa mawlaahaa, Allaahumma inni a‛oodhu bika min ‛ilmin laa yanfa‛u, wa min qalbin laa yakh-sha‛u, wa min nafsin laa tashba‛u, wa min da‛wat-in laa yustajaabu lahaa
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga rauni, da kasala, da tsoro da rowa, da tsufa da azabar kabari. Ya Allah, Ka ba wa raina tsoron Allah kuma Ka tsarkake shi, domin Kai ne Mafi alherin mai tsarkake shi, Kai ne Majiɓincinsa da Ubangijinsa. Ya Allah, ina neman tsarinKa daga ilmin da ba ya amfanarwa, da zuciyar da ba ta tsoron Allah, da ran da ba ya ƙoshi da kuma addu'ar da ba a amsawa.
Reference: Muslim: 2722