Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (ﷺ) ya umarci Mu'adh bin Jabal (RA) da ya karanta wannan addu'a bayan kowace sallah (ta farilla) -
اَللَّهُمَّ أَعِنِّيْ عَلَى ذِكْرِكَ وَشُكْرِكَ وَحُسْنِ عِبَادَتِكَ
Allaahumma 'a'innee 'alaa thikrika, wa shukrika, wahusni 'ibaadatik
Ya Allah, Ka taimake ni wajen ambatonKa, da gode maKa, da kyautata bautarKa.
Reference: Sahih (Albani). Abu Dawud: 1522