Loading...
Language: Hausa
Daya daga cikin addu'o'in Manzon Allah (SAW) ita ce kamar haka:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ زَوَالِ نِعْمَتِكَ، وَتَحَوُّلِ عَافِيَتِكَ، وَفُجَاءَةِ نِقْمَتِكَ، وَجَمِيعِ سَخَطِكَ
Allaahumma inni A‛oodhu bika min zawaali ni'matika, wa tahawwuli 'aafiyatika, wa fuja-aati niqmatika, wa jami'i sakhatik
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga gushewar ni'imarKa, da canzawar lafiyarKa (daga gare ni), da farmakin azabarKa, da kuma dukkan fushinKa.
Reference: Muslim: 2739