Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana roƙon Allah da wannan addu'ar:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ شَرِّ مَا عَمِلْتُ، وَمِنْ شَرِّ مَا لَمْ أَعْمَلْ
Allaahumma, inni A‛oodhu bika min sharri maa 'amiltu, wa min sharri maa lam a'mal
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga sharrin abin da na aikata, da kuma sharrin abin da ban aikata ba.
Reference: Muslim: 2716