Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ أَصْلِحْ لِي دِينِيَ الَّذِي هُوَ عِصْمَةُ أَمْرِي، وَأَصْلِحْ لِي دُنْيَايَ الَّتِي فِيهَا مَعَاشِي، وَأَصْلِحْ لِي آخِرَتِي الَّتِي فِيهَا مَعَادِي، وَاجْعَلِ الْحَيَاةَ زِيَادَةً لِي فِي كُلِّ خَيْرٍ، وَاجْعَلِ الْمَوْتَ رَاحَةً لِي مِنْ كُلِّ شَرٍّ
Allaahumma aslih lee deeni al-ladhi huwa ‛is-matu amree, Wa aslih lee dun-yaaial-lati feeha ma‛aashee, Wa aslih lee aakhiratee al-lati feeha ma‛aadee, Waj-‛alil hayaata ziyaadatan lee fee kulli khayrin waj-'alil-mawta raahatan lee min kulli sharrin
Ya Allah, Ka gyara mini addinina wanda shi ne kariya ga al'amarina, kuma Ka gyara mini duniyata wadda rayuwata take cikinta, kuma Ka gyara mini Lahirata wadda makomata take cikinta. Ka sanya rayuwa ta zama ƙari gare ni a cikin dukkan alheri, kuma Ka sanya mutuwa ta zama hutu gare ni daga dukkan sharri.
Reference: Muslim: 2720