Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْهُدَى، وَالتُّقَى، وَالْعَفَافَ، وَالْغِنَى
Allaahumma, inni as'alukal-hudaa wat- tuqaa wal-'afaafa wal-ghinaa
Ya Allah. Ina roƙonKa shiriya, da tsoron Allah, da kamun kai, da wadatar zuci.
Reference: Muslim: 2721