Loading...
Addu'ar Neman Shiriya da Hanya Madaidaiciya
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ الْهُدَى وَالسَّدَادَ
Allaahumma inni as'alukal huda was-sadaad
Ya Allah, ina roƙonKa shiriya da dacewa (wajen bin gaskiya).
Reference: Muslim: 2725