Loading...
Language: Hausa
Ibnu Abbas (RA) ya ruwaito: Manzon Allah (SAW) ya kasance yana cewa a lokacin tsanani:
لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ الْعَظِيْمُ الْحَلِيمُ، لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ رَبُّ الْعَرْشِ الْعَظِيمِ لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ رَبُّ السَّمَاوَاتِ وَرَبُّ الْأَرْضِ وَرَبُّ الْعَرْشِ الْكَرِيمِ
Laa ilaaha illallahul 'azimul halim Laa ilaaha illaallahu Rabbul 'arshil-'azim, Laa ilaaha illaallahu Rabbu-s-samaawaati wa Rabbul ardi, wa Rabbul 'arsh-il-Karim
Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Mai girma, Mai haƙuri. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin Al'arshi Mai girma. Babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, Ubangijin sammai da Ubangijin ƙasa, da Ubangijin Al'arshi Mai daraja.
Reference: Bukhari: 6346