Loading...
Language: Hausa
Abu Bakra (RA) yana faɗin haka sau uku, safe da yamma:
اَللَّهُمَّ عَافِنِيْ فِي بَدَنِي اَللَّهُمَّ عَافِنِيْ فِي سَمْعِيْ اَللَّهُمَّ عَافِنِيْ فِي بَصَرِيْ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma 'aafinee fee badanee, Allaahumma 'aafinee fee sam'ee, Allaahumma 'aafinee fee basaree, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta
Ya Allah! Ka ba wa jikina lafiya! Ya Allah! Ka ba wa jina lafiya! Ya Allah! Ka ba wa ganina lafiya! Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Hasan. Abu Dawud: 5090