Loading...
Language: Hausa
Da faɗin haka sau uku a kowace safiya da yammaci:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنَ الْكُفْرِ وَالْفَقْرِ اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika minal-kufri, wal-faqr, Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika min 'adhaabil-qabr, laa 'ilaaha 'illaa 'Anta
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga kafirci da talauci. Ya Allah! Ina neman tsarinKa daga azabar kabari. Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai.
Reference: Hasan. Abu Dawud: 5090