Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya ce, Yunus (AS) ya yi wannan addu'a a cikin cikin kifi:
لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ سُبْحَانَكَ إِنِّي كُنْتُ مِنَ الظَّالِمِيْنَ
Laa 'ilaaha 'illaa 'Anta subhaanaka 'innee kuntu minadh dhaalimeen
Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, tsarki ya tabbata a gare Ka. Lallai ni na kasance daga cikin azzalumai. Haƙiƙa, babu wani Musulmi da zai roƙi Allah da ita game da wani abu, har abada, face Allah ya amsa masa.
Reference: Sahih. Tirmidhi: 3505