Loading...
Language: Hausa
Daga Busr ibn Ar’ta-a (RA), ya ce, na ji Manzon Allah (SAW) yana addu'a da faɗin haka:
اَللَّهُمَّ أَحْسِنْ عَاقِبَتَنَا فِي الْأُمُورِ كُلِّهَا وَأَجِرْنَا مِنْ خِزْيِ الدُّنْيَا وَعَذَابِ الْاَخِرَةِ
Allaahumma a’hsin ‘aqibatanaa fil-umuri kullihaa, wa a'jirnaa min khizy'id dunyaa wa adhaabil akhirah
Ya Allah! Ka kyautata ƙarshenmu a cikin dukkan al'amura, kuma Ka tserar da mu daga wulakancin duniya da azabar Lahira.
Reference: Sahih (Suyuti). Jami' as-Sagir: 1450