Loading...
Language: Hausa
Qutb ɗan Malik (RA) ya ruwaito: Annabi (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ مُنْكَرَاتِ الْأَخْلَاقِ وَالْأَعْمَالِ وَالْأَهْوَاءِ وَالْأَدْوَاءِ
Allaahumma inni a`udhu bika min munkaraatil-akhlaaqi wal-a`maali wal-ahwaa'i wal-adwaa'i
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga munanan halaye, da ayyuka, da sha'awce-sha'awce da cututtuka.
Reference: Sahih. Mishkat: 2405