Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana addu'a kamar haka:
اَللَّهُمَّ احْفَظْنِيْ بِالْإِسْلَامِ قَائِمًا، وَاحْفَظْنِيْ بِالْإِسْلَامِ قَاعِدًا، وَاحْفَظْنِيْ بِالْإِسْلَامِ رَاقِدًا، وَلَا تُشْمِتْ بِي عَدُوًّا وَلَا حَاسِدًا اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ كُلِّ خَيْرٍ خَزَائِنُهُ بِيَدِكَ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ كُلِّ شَرٍّ خَزَائِنُهُ بِيَدِكَ
Allaahumma’h-fazni bil’islaami qaa’iman, wa’h-fazni bil’islaami qaa‛idan, wa’h-fazni bil’islaami raa-qidan, wa laa tushmit bee ‛adu-wan wa laa ’haasidan, Allaahumma innee as’aluka min kulli khayrin khazaa’inuhu bi-yadik, wa a‛oodhu bika min kulli sharrin khazaa’inuhu biyadik
Ya Allah! Ka kare ni da Musulunci a tsaye, kuma Ka kare ni da Musulunci a zaune, kuma Ka kare ni da Musulunci a kwance, kuma kada Ka sanya maƙiyi ko mai hassada ya yi farin ciki a kaina. Ya Allah, ina roƙonKa daga dukkan alheri wanda ma'ajiyarsa take a hannunKa, kuma ina neman tsarinKa daga dukkan sharri wanda ma'ajiyarsa take a hannunKa.
Reference: Hasan (Albani). Silsilatul Sahiha: 1540