Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْبُخْلِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْجُبْنِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ أَنْ أُرَدَّ إِلَى أَرْذَلِ الْعُمُرِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ فِتْنَةِ الدُّنْيَا وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ عَذَابِ الْقَبْرِ
Allaahumma 'innee 'a'oodhu bika minal-bukhli, wa 'a'oodhu bika minal-jubni, wa 'a'oodhu bika min 'an 'uradda 'ilaa 'ardhalil-'umuri, wa 'a'oodhu bika min fitnatid-dunyaa wa 'a'oodhu bika min 'adhaabil-qabr
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga rowa, kuma ina neman tsarinKa daga tsoro, kuma ina neman tsarinKa daga a mayar da ni zuwa ga mafi ƙasƙancin rayuwa (tsufan wulakanci). Ina neman tsarinKa daga fitinar duniya kuma ina neman tsarinKa daga azabar kabari. Sa'ad ɗan Abi Waqqas (RA) ya kasance yana koya wa ɗayansa waɗannan kalmomi...
Reference: Bukhari: 6370