Loading...
Language: Hausa
An ruwaito daga Abu Musa Al-Ash'ari (RA), Annabi (SAW) ya kasance yana karanta wannan addu'ar:
اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي خَطِيْئَتِيْ وَجَهْلِيْ وَإِسْرَافِي فِي أَمْرِيْ وَمَا أَنْتَ أَعْلَمُ بِهِ مِنِّي اَللَّهُمَّ اغْفِرْ لِي جِدِّيْ وَهَزَلِيْ وَخَطَئِيْ وَعَمْدِيْ وَكُلُّ ذَلِكَ عِنْدِيْ اَللَّهُمَ اغْفِرْ لِي مَا قَدَّمْتُ وَمَا أَخَّرْتُ وَمَا أَسْرَرْتُ وَمَا أَعْلَنْتُ وَمَا أَنْتَ أَعْلَمُ بِهِ مِنِّي أَنْتَ الْمُقَدِّمُ وَأَنْتَ الْمُؤَخِّرُ وَأَنْتَ عَلَى كُلِّ شَيْءٍ قَدِيْرٌ
Allahumm-aghfir li khati'ati, wa jahli, wa israafi fi amri, wa maa Anta a'lamu bihi minni. Allahumm-aghfir li jiddi wa hazali, wa khata'i wa 'amdi, wa kullu dhalika 'indi. Allahumm-aghfir li maa qaddamtu wa maa akhkhartu, wa maa asrartu, wa maa a'lantu, wa maa Anta a'lamu bihi minni. Antal-Muqaddimu, wa Antal-Mu'akhkhiru; wa Anta 'alaa kulli shai'in Qadir
Ya Allah, Ka gafarta mini kurakuraina, da jahilcina, da wuce gona da iri a cikin al'amarina. Kuma Kai Ka fi ni sanin hakan (al'amarina). Ya Allah, Ka gafarta mini (kurakuran da na yi) da gaske ko akasin haka (da wasa), da wanda na yi bisa kuskure ko da gangan. Dukkan waɗannan (kurakuran) suna tare da ni. Ya Allah, Ka gafarta mini abin da na gabatar da wanda na jinkirta, da wanda na ɓoye da wanda na bayyana, da abin da Kai Ka fi ni sani game da shi. Kai ne na Farko kuma Kai ne na Ƙarshe, kuma Kai Mai iko ne a kan komai.
Reference: Muslim: 2719