Loading...
Language: Hausa
اَللَّهُمَّ إِنِّي ظَلَمْتُ نَفْسِي ظُلْمًا كَثِيْرًا وَلَا يَغْفِرُ الذُّنُوبَ إِلَّا أَنْتَ فَاغْفِرْ لِي مَغْفِرَةً مِّنْ عِنْدِكَ وَارْحَمْنِيْ إِنَّكَ أَنْتَ الْغَفُوْرُ الرَّحِيْمُ
Allaahumma inni zalamtu nafsi zulman kathiran wa laa yaghfirudh-dhunuba illaa Anta, faghfir li maghfiratan min 'indika warhamni, innaka Antal-Ghafurur-Rahim
Ya Allah! Na zalunci kaina zalunci mai yawa (ta hanyar aikata zunubai), kuma babu mai gafarta zunubai sai Kai, saboda haka Ka yi mini gafara irin taKa, kuma Ka yi mini rahama. Lallai Kai ne Mai gafara, Mai jin 9ai. Abu Bakr As-Siddiq (RA) ya ruwaito: Na tambayi Manzon Allah (SAW) ya koya mini wata addu'a...
Reference: Bukhari: 834