Loading...
Language: Hausa
Ibnu Abbas (RA) ya ruwaito: Manzon Allah (SAW), ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ لَكَ أَسْلَمْتُ وَبِكَ آمَنْتُ وَعَلَيْكَ تَوَكَّلْتُ وَإِلَيْكَ أَنَبْتُ وَبِكَ خَاصَمْتُ اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِعِزَّتِكَ لَا إِلَهَ إِلَّا أَنْتَ أَنْ تُضِلَّنِيْ أَنْتَ الْحَيُّ الَّذِيْ لَا يَمُوْتُ وَالْجِنُّ وَالْإِنْسُ يَمُوتُونَ
Allaahumma laka aslamtu, wabika aamantu, wa ‘alayka tawakkaltu, wa ilayka anabtu, wabika khaasamtu, Allaahumma Innee a‘oodhu bi‘izzatika, laa ’ilaaha ’illaa anta an tu’dillanee, antal-‘haiyyul-ladhee laa yamootu, wal-jinnu wal-’insu ya-mootoon
Ya Allah, gare Ka na miƙa wuya, kuma da Kai na yi imani, kuma gare Ka na dogara, kuma zuwa gare Ka na tuba, kuma da taimakonKa na yi jayayya (da maƙiya). Ya Allah ina neman tsari da BuwayarKa, babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, (ina neman tsari) kada Ka batar da ni. Kai ne Rayayye wanda ba Ya mutuwa, alhali aljanu da mutane suna mutuwa.
Reference: Muslim: 2717