Loading...
Language: Hausa
Addu'ar Manzon Allah (SAW) ta kasance kamar haka:
اَللَّهُمَّ إِنَّا نَسْأَلُكَ مُوْجِبَاتِ رَحْمَتِكَ وَعَزَائِمَ مَغْفِرَتِكَ وَالسَّلَامَةَ مِنْ كُلِّ إِثْمٍ وَالْغَنِيْمَةَ مِنْ كُلِّ بِرٍّ وَالْفَوْزَ بِالْجَنَّةِ وَالنَّجَاةَ بِعَوْنِكَ مِنَ النَّارِ
Allaahumma inna nas'aluka mu-jibaati ra’hmatika, wa 'azaa'ima maghfiratika, was-salaamata min kulli ithmin, wal-ghanimata min kulli birrin, wal-fawza bil- jannati, wan najaata bi ‘awnika minan-naar
Ya Allah! Ina roƙonKa abubuwan da suke jawo rahamarKa, da abubuwan da suke tabbatar da gafararKa, da tsira daga dukkan zunubi, da ganima daga dukkan alheri, da samun nasarar shiga Aljanna, da tsira daga Wuta tare da taimakonKa.
Reference: Hasan (Arnaut) . Al-Adhkar 1/340