Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) bai samu abinci ba a gidan matansa. Sai ya ce:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ مِنْ فَضْلِكَ وَرَحْمَتِكَ فَإِنَّهُ لَا يَمْلِكُهَا إِلَّا أَنْتَ
Allaahumma inni as'aluka min fadlika wa rahmatika fa innahu laa yamlikuhaa illaa anta
Ya Allah, ina roƙonKa daga falalarKa da rahamarKa, domin babu mai mallakar hakan sai Kai. Sannan aka kawo masa gasasshen akuya a matsayin kyauta. Bayan haka Annabi (SAW) ya ce, "Wannan yana daga falalar Allah. Yanzu muna jiran rahamarSa."
Reference: Sahih (Albani). Silsilatul Sahiha: 1543