Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana addu'a kamar haka:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْهَدْمِ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ التَّرَدِّيْ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْغَرَقِ وَالْحَرَقِ وَالْهَرَمِ وَأَعُوْذُ بِكَ أَنْ يَتَخَبَّطَنِيَ الشَّيْطَانُ عِنْدَ الْمَوْتِ وَأَعُوْذُ بِكَ أَنْ أَمُوْتَ فِي سَبِيْلِكَ مُدْبِرًا وَأَعُوْذُ بِكَ أَنْ أَمُوْتَ لَدِيْغًا
Allaahumma inni a‛oodhu bika minal-hadmi, wa a‛oodhu bika minat-taraddi, wa a‛oodhu bika minal-gharaqi, wal-‘haraqi wal-harami, Wa a‛oodhu bika an yata-khabbataniyash-shaitaanu ‛indal-mauti, wa a‛oodhu bika an amoota fee sabeelika mudbiran, wa a‛oodhu bika min an amoota la-deegha
Ya Allah ina neman tsarinKa daga rushewar gini (a kaina), kuma ina neman tsarinKa daga faɗowa daga sama (ko wani wuri mai tsayi), kuma ina neman tsarinKa daga nutsewa (a ruwa), da ƙonewa, da tsufan wulakanci. Kuma ina neman tsarinKa daga shaiɗan ya hau kaina a lokacin mutuwa, kuma ina neman tsarinKa daga in mutu a tafarkinKa ina mai gudu (daga fagen fama), kuma ina neman tsarinKa daga in mutu ta sanadiyyar saran (maciji ko kunama).
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1552