Loading...
Language: Hausa
Manzon Allah (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْجُوْعِ فَإِنَّهُ بِئْسَ الضَّجِيْعُ وَأَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْخِيَانَةِ فَإِنَّهَا بِئْسَتِ الْبِطَانَةُ
Allaahumma inni a‛oodhu bika minal-joo‛i, fa-’innahu bi-’saddajee‛u, wa a‛oodhu bika minal-khiyaanati, fa-innahaa bi’satil-bitaanah
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga yunwa, domin ita abokiyar kwanciya ce mafi muni. Kuma ina neman tsarinKa daga ha'inci, domin shi ne mafi munin abin ɓoyewa a zuciya.
Reference: Hasan. Abu Dawud: 1547