Loading...
Language: Hausa
Daga Abu Huraira (RA): Annabi (SAW) ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنَ الْفَقْرِ، وَالْقِلَّةِ، وَالذِّلَّةِ، وَأَعُوْذُ بِكَ مِنْ أَنْ أَظْلِمَ أَوْ أُظْلَمَ
Allaahumma inni a‛oodhu bika minal-faqri, wal-qillati, wadh-dhillati, wa a‛oodhu bika min an azlima aw uzlama
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga tsananin talauci, da ƙarancin (wadata), da wulakanci, kuma ina neman tsarinKa daga in yi zalunci ko a zalunce ni.
Reference: Sahih. Abu Dawud: 1544