Loading...
Language: Hausa
Anas Ibn Malik (RA) ya ruwaito: Annabi (SAW) ya kasance yana karanta waɗannan addu'o'in:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ عِلْمٍ لَا يَنْفَعُ وَقَلْبٍ لَا يَخْشَعُ وَدُعَاءٍ لَا يُسْمَعُ وَنَفْسٍ لَا تَشْبَعُ اَللَّهُمَّ إِنِّي أَعُوْذُ بِكَ مِنْ هَؤُلَاءِ الْأَرْبَعِ
Allaahumma inni A‛oodhu bika min 'ilmin laa yanfa'u, wa qalbin laa yakhsha'u, wa du'a'in laa yasma'u, wa nafsin laa tashba'u. Allaahumma inni A‛oodhu bika min ha'ula'il-arbae'
Ya Allah, ina neman tsarinKa daga ilmin da ba ya amfanarwa, da zuciyar da ba ta tsoron Allah, da addu'ar da ba a ji (ba a amsawa) da kuma ran da ba ya ƙoshi. Ya Allah, ina neman tsarinKa daga waɗannan huɗun.
Reference: Sahih. Nasa'i: 5470