Loading...
Language: Hausa
Idan wani Musulmi da wata musiba ta same shi ya ce -
إِنَّا لِلَّهِ وَإِنَّا إِلَيْهِ رَاجِعُوْنَ اَللَّهُمَّ أْجُرْنِيْ فِي مُصِيْبَتِيْ وَأَخْلِفْ لِي خَيْرًا مِّنْهَا
Innaa lillaahi wa 'innaa 'ilayhi raaji'oon, Allaahumma'-jurni fee museebatee wa 'akhliflee khayran minhaa
Daga Allah muke kuma gare Shi za mu koma. Ya Allah Ka fitar da ni daga halin da nake ciki kuma Ka kawo min wani abu mai kyau a bayansa. Allah zai ba shi wani abu mai kyau a madadin sa.
Reference: Muslim: 918