Loading...
Language: Hausa
Anas ɗan Malik (RA) ya ruwaito cewa Manzon Allah (SAW) ya ce: "Duk wanda ya roƙi Allah Aljanna sau uku, Aljanna za ta ce: 'Ya Allah, shigar da shi Aljanna', kuma duk wanda ya nemi tsari daga Wuta sau uku, Wuta za ta ce: 'Ya Allah, tserar da shi daga Wuta.'"
Reference: Sahih (Albani). Tirmidhi: 2572