Loading...
Language: Hausa
Don neman kariya daga Shirka, Annabi (SAW) ya ce:
اَللَّهُمَّ إِنَّا نَعُوذُ بِكَ مِنْ أَنْ نُشْرِكَ بِكَ شَيْئًا نَعْلَمُهُ وَنَسْتَغْفِرُكَ لِمَا لَا نَعْلَمُهُ
Allaahumma inna nau'dhu bika min an nushrika bika shay'an na'lamuhu wa nastaghfiruka lima laa na'lamuh
Ya Allah, muna neman tsarinKa daga mu yi shirka da Kai game da abin da muka sani. Kuma muna neman gafararKa game da abin da ba mu sani ba.
Reference: Hasan Li Ghairihi (Albani). Sahih at-Targib: 36