Loading...
Language: Hausa
Anas (RA) ya ruwaito: Manzon Allah (SAW), ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ انْفَعْنِيْ بِمَا عَلَّمْتَنِيْ وَعَلِّمْنِيْ مَا يَنْفَعُنِيْ وَارْزُقْنِيْ عِلْمًا تَنْفَعُنِيْ بِهِ
Allaahumman fa'ni bimaa allamtani wa allimni maa yanfauni war-zuqni ilman tanfauni bihi
Ya Allah! Ka amfanar da ni da abin da Ka koya mini, kuma Ka koya mini ilmi mai amfani, kuma Ka azurta ni da ilmin da zai amfanar da ni.
Reference: Sahih. Silsilatus Sahihah: 3151, Tirmidhi: 3599