Loading...
Language: Hausa
Annabi (SAW) ya yi sallar asuba, bayan ya yi sallama, ya kasance yana cewa:
اَللَّهُمَّ إِنِّي أَسْأَلُكَ عِلْمًا نَافِعًا وَرِزْقًا طَيِّبًا وَعَمَلًا مُتَقَبَّلًا
Allaahumma 'innee 'as'aluka 'ilman naafi'an, wa rizqan tayyiban, wa 'amalan mutaqabbalan
Ya Allah, ina roƙonKa ilmi mai amfani, da arziki mai kyau, da aiki karɓaɓɓe.
Reference: Sahih. Ibn Majah: 925